Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


A cikin wannan bidiyo zaku ga yadda shahararriyar jarumar kannywood wato fati washa take shakatawa a kasar Egypt ita da kanta tayi wannan bidiyo domin nishadantar da masoyanta kuma da masu bibiyanta a shafukanta na sada zumunta ma'ana mabiyanta wanda kuka fi sani DA (followers) a harshen turanci


Duba da yadda wannan bidiyo ya dauki hankulan mutane ma'ana ya birge mutane shiyasa mukayi kokarin kawo maku shi kamar yadda tayi domin masoyanta muma muka kawo maku ga bidiyon nan kasa. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog