Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement


Wannan shine bidiyon yadda aka gudanar da jana'izar babban jarumin kannywood wanda an dade ana gwargwar maya dasu a masana'antar a yau Allah yayi masa rasuwa. 


Wanda bamu san menene dalilin mutuwarsa ba saidai muka ji kwatsam ya rasu wannan bidiyon jana'izar mun same shi ne a tashar youtube  channel mai suna tsakar gida. 


Wacce kowa yasan tana kawo ingantattun labarai ga bidiyon kasa ga mai bukatar kallo. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog