Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan ne gyaran gashin da maryam yahaya tayi wanda ya tada hankulan mutane wasu suke zaginta kuma saboda baiyi kama da shigar da'a da addinin muslunci ya koyar da mata suyi ba. 


Wannan kuma wasu magoya bayanta masoyanta sun yabi wannan gyaran gashin wanda ra'ayinsu da nata suzo daya dama kuma duk wani abu da wani tauraro zaiyi ko tauraruwa 


Sunce suna yi ne domin masoyansu domin su farantawa masoyansu domin su nishadantar da masoyansu mafi yawanci jarumai ko sunyi abinda baikamata ba indai sun birge masoyansu wannan abin bazai dame su ba kamar idan basu birge masoyan nasu ba


Babu abinda zamu ce shine sai Allah ya shiryamu, ga cikakken bidiyon gyaran gashin nan mun kawo maku.  

Danna wannan blue rubutun na kasa domin kallon bidiyon


Sannan kuma ga hotunan ga mai bukatar kallo


Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog