Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Matar shugaban kasar nigeria ta yada wani bidiyon babban malamin addini kuma minister of communication wato sheikh Ali Isah Pantami a shafinta na Instagram Wanda ta dalilin caption din da tayi kasan bidiyon sai ya zama cin zarafi a yadda mutane suka dauke shi. 


Amma ita bamu san da wata irin manufa tayi hakan ba amma su mutane basu da wannan lokacin da zasuyi wannan binchiken sun cigaba da cece kuce wasu kuma suna zagi saboda maganar da tayi har yanzu da matar shugaban kasar bata ce komai ba akan maganganun mutane. 


Saidai tabar wata alama wacce mutane sukayi amfani da ita domin ita ta tabbatar masu dama da niyyar cin zarafi ta daura wannan bidiyon alamar itace ta cire wajen comments section ma'ana ta cire wajen da mutane zasu samu damar mayar mata da martani. 


Ga abinda tace nan akan hoton... 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog