Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Kamar yadda kuka sani a sati biyu da suka wuce jarumi adam a zango da yarinyarsa da take aiki a karkashin kamfaninsa na white house wato jaruma ummi rahab sun samu matsala na rashin yi masa biyayya ta dalilin haka suka rabu. 


A tsakanin nan kuma sai mutane keta yada wannan bidiyon suke cewa Adam a zango ummi rahab ta sake fusata shi maganar gaskiya wannan bidiyo ba akan ummi rehab yake magana ba wannan bidiyo ya sake shi ne a tiktok domin nishadantar da masoyansa


Ga bidiyon nan mun kawo maku domin kuji kuma ku ganewa idonku. 
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog