Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Shin da gaske ne rahama sadau zata bayyana a wani sabon film din india tars da jarumin film din commando. 


Wannan rahoto zau iya zama gaskiya sannan kuma zai iya zama ba gaskiya bane hotuna dai na jarumar rahama sadau tare da babban jarumin india sun bayyana a daidai wajen daukar wani sabon film da suke. 


Jarumar kawai ta bayyyana hotunan ne suna selfie da jarumin amma amma ba suna a tsakar yin film din bane bare a tabbatar da ita ake yin film din saidai duk wanda yake bukata ya nema suna wannan film din. 


Zai iya gane idan tana ciki ko kuma kawai ziyara ta kai wajen daukar film din. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog