Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine bidiyon wasan da hamisu breaker tare da ali jita suka gudanar a wajen shagalin bikin auren yarinya sarkin kano zahra Bayero tare da angonta yaron shugaban kasa yusuf buhari

Wannan bidiyo yaja hankulan mutane dama masoyan mawakan da wanda ba masoyan mawakan ba sannan kuma mutane ruguwa suke domin neman wannan bidiyo shiyasa mukayi kokarin kawo maku shi. 

Asha kallo lafiya. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog