Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Jaruma ummi rahab ta tona asirin jarumi Adam a zango ta fadi abinda yake mata a gidansa wannan maganar itace take yawo a ko wane kaffir sada zumunta wanda labarun su ba ingantattu bane kawai suna fadin ra'ayin sune domin abun yaja hankulan mutane su shi suka su samu kudi kuma hakan ba daidai bane domin kaima ko kyauta baka so a bata maka suna bare kuma a nema kudi ta hanyar kokarin bata maka sunan. 


Ummi rahab babu wani asiri da yake a tsakaninsu da adam a zango hasali ma ummi rahab yarinta ce take dibarta tana biye ma samari kuma anyi dubunta basu wanke lafiya ba ta dalilin wannan kokarin rabata da wannan samarin dashi adam a zango yake yi take bijire masa. 

Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog