Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement


 A shekaran jiya ne aka gudanar da shagalin bikin yusuf buhari wanda amare sukeyi tare da kawayenta wanda ake kira da (bridal shower) wanda a, wajen wannan shagalin ne zahra bayero tayi wata irin shiga wacce ta janyo mata zagi da tsinuwa. 

Wanda shima mijin baturiya harya tofa albarkacin bakinsa duk da shima yana aikata wasu abubuwa wanda ba daidai ba amma ya take su ya kalli nata Allah yasa mu dace ga bidiyon nan mu kawo maku. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog