Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan ba sabon labari bane ace jarumi ya rasu ko mawakin hausa ya mutu sai kuma kowa ya dauka zancen da gaske ne sai daga baya kuma a ga wannan jrumi ko mawaki yana a raye. 

Abinda yasa mutane suke yarda idan aka ce mutum ya rasu saboda ita mutuwa ba abin mamaki bace saboda tana akan kowa kuma bata sanawar idan zata dauki mutum. 

Wannan shine bidiyon dazau tabbatar maku idan har wannan mawaki garzali miko ya rasu. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog