Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Shin Da Gaske Ne Jaruma Maryam Yahaya Ta Mutu Kamar yadda Sauran Kafafen yada labarai suke fadi wannan magana gaskiya rahotonan ba ingatacce bane


Munsan dai jarumar a kwanakin baya tayi rashin lafiya mai tsanani wacce harta dinga bukatar addu'ar masoyanta wace ta girgiza ita masana'antar tasu wato kannywood


Har wasu suka dinga cewa asiri akayi mata daga baya bayan jarumar ta warke take bayyana cewa ita malaria ce ke damunta ba asiri akayi mata ba, yanzu dai Maganar gaskiya shine jaruma maryam yahaya tana man bata mutu ba 


Amma kuma zata iya mutuwa a koda yaushe ba sai Dole mutum yana rashin lafiya ba har masu yada ta rasun dani mai yada bata rasu dinba kowa zai iya mutuwa a koda yaushe fatanmu shine Allah yasa mu cika da imani ameen. 


Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog