Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Shahararren mawakin gala kuma jarumi a kannywood zaki wato garzali miko zaki angonce dashi Da Kyakkyawar Amaryasa Habiba, batun auren garzali miko yaba mutane mamaki matuka domin mafi yawan mutane suna kallonsa a matsayin mara natsuwa da har zaiyi tunanin aure saboda irin wakokin da yake yi da video. 

Har yanzu wasu basu yadda zaiyi auren ba da gaske amma kuma rana bata karya ranar aurensa ta kusan zuwa yau saura kwana 3 wanda zaki kama daidai da 20/08/2021.

Ga video nan mun kawo makuSponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog