Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement


 Shahararren dan wasan hausa film a masana'antar kannywood wanda an dade ana gumurzu dashi kuma garin jihar jos wato Tanimu Akawu Ya Bayyana Cewa yan mata kannywood wato matan hausa film cikakkun karuwai ne. 

Yayi wannan maganar ne a wata fira da akayi dashi a gidan radio na abuja wanda har yake misali da wasu daga cikin manyan jaruman kannywood mata. 

Ga cikakken bidiyon nan mun kawo maku ga mai bukatar kallo. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog