Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement


 

Wadannan sune zafafan hotunan pre-wedding na auren yaron shugaban kasa Muhammad buharu tare da yarinya diya ga sarkin kano Nasir bayero, zahra bayero. 

Anyi shagulgula da yawa harda wanda a wannan biki aka fara yinsu muka gani sannan kuma daga baya suka saki wadannan zafafan hotunan nasu wanda sun dauki hankulan mutane sosai. 

Ga hotunan nan mun kawo maku domin ku kashe kwarkwatar idonku. 

Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog