Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine chasun Ango da amarya na auren garzali miko wannan shine bidiyo na kadan daga cikin shagalin da aka gudanar a bikin mawaki garzali miko

A cikin wannan bidiyo zaku ga yadda garzali miko yake matukar nuna farin cikin a Allah ubangiji ya nuna masa wannan ranar wanda kowa yana da burin ganinta a rayuwarsa. 

Ya fita daga cikin jerin mutanen da Manzon Allah (S.A.W) idan suka mutu yake tausaya mawa wato wanda basuyi aure ba. 

Ga bidiyon shagalin nan mun kawo makuSponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog