Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan suna mayan jaruman kannywood guda 10 wanda suna da kyawawan yara mata wasu budurwoyi ne ma sun isa aure amma baku San ma suna da su ba. 

Wasu daga ciki wadannan jaruman a can baya anyi gumurzu dasu sosai sai kuma da zamani ya chanza aka dawo ba'a ganinsu a cikin films. 

Gadai hoton ko wani jarumi nan tare Da yarinyarsa. 

1. Aminu Sharif momo. 


2. Ty shaban. 


3. Ibrahim mai shunku. 


4. Ramadhan booth. 


5. Sani danja. 

6. Adam A Zango. 


7. Sadik sani sadik. 


8. Yakubu muhammad


9. Ali jita. 


10. Aminu Sharif Ahlan. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog