Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine bidiyon yadda aka gudanar da jana'izar mahaifiyar babban mawakin hausa wato aminu alan waka. 

A cikin wannan bidiyo zaku ga yadda manyan jaruman kannywood da kuma manyan yan siyasa suka ziyarci wannan jana'izar har sukayi mata sallah. 

Kalli cikakken bidiyon yadda aka gudanar da jana'izar.Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog