Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine cikakken bidiyon wajen dinner party ma'ana kamu a hausance na bikin yaron shugaban kasa buhari wato yusuf buhari tare da amaryarsa zahra bayero wanda suka ba mutane mamaki sosai a cikin wannan bidiyon. 

Wannan biki mutane sun shaida ya kasance bikin da ba'a taba yin kamar sa ba a cikin wannan kasa tamu Nigeria duba wasu abubuwa da suka faru a wajen daurin auren dama wajen dinner party kamu. 

Kalli ga cikakken bidiyon nan mun kawo maku asha kallo lafiya. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog