Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Ko kunsan yadda yan matan kannywood dukkansu suka halarci wajen shagalin bikin garzali miko sannan kuma dukkan sunyi chasun rawa a wajen shagalin bikin garzali mikon abun abin ban sha'awa ya dauki hankulan mutane sosai. 


Suna haka jaruman kannywood din maza wanda suka kasance abokan kasuwancinsa sun taka rawar gani sosai a wajen halartar taron shagalin da kuma wajen halartar taron daurin auren. 


Ga bidiyon wajen shagalin nan mun kawo maku. 

Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog