Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Yadda Ali jita da hafsat idris da sauran matan mayan matan kannywood a wajen shagalin bikin yaron shugaban kasa da diyar sarkin kano zahra bayero da yusuf buhari. 

Wannan chasu da jaruman kannywood sukayi yaja masu cece kuce har inda mutane suke korafin cewa idan da talaka ne ya kirasu sai suce sai an basu naira 500,000 sannan zasu zo amma tunda wannan masu kudi ne sunje ba tare da an gayya ce su ba. 

Ga bidiyon chasun nan mun kawo maku. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog