Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan shine cikakken bidiyon yadda amaryar yusuf buhari tayi bankwana da yan uwanta da makwabta abokan arziki sannan da iyayenta bayan an daura aure zataa tafi gidan mijinta. 


Zahra bayero a wasu rahotanni da muke samu ance tasha kukan gulma kamar yadda hausawa suke cewa kukan gulma shine kukan da amarya take idan zata tafi gidan mijinta amma wannan rahoto ba ingantacce Bane. 


Tunda bamu gani a zahiri ba ko a wannan bidiyon da muka kawo maku babu inda take yin kukan gulma a cikinsa ga bidiyon kasa ga mai sha'awar kallo. 


Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog