Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 Daga karshe dai saida masoya adam a zango suka tursasa masa ya fadi masu dalilin cire jarumai biyu mata a cikin film dinsa wato (farin wata sha kallo) jaruman sune ummi rahab da zahra year buzuwa. 

Amma mutane sunfi bukatar jarumin da ya fadi masu dalilin cire ummi rahab saboda hankalinsu yafi karkata akanta duk da bayason amsa masu wadannan tambayoyi amma ya basu dama kuma ya fada masu dalilin. 

Duk zaki jisu a cikin wannan bidiyon dana kawo maku Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog