Naziru M Ahmed wanda akafi sani DA sarkin wakar San kano wannan wani sabon bidiyo nashi ne wanda ya gudanar da wani kayataccen wasa a kasar Niger. 

Da wata sabuwar wakarshi wacce ta rikita yan matan niger din wannan wasa nashi an dade ba'ayi wasa a kasar niger me kyansa ba. 

Ga bidiyon nan mun kawo maku domin kuma ku kashe kwarkwatar idonku.