Kamar yadda kuke gani kowa yasan wannan film Mai dogon zango da Abdul Amart Mai kwashewa yakeyi Mai suna manyan mata wanda aka tara kusan duk manyan matan kannywood a cikinsa wannan film haryanzu ba'a saki tallarshi ba kowa yasanshi ne ta hanyar. 

Hotunansa da ake yadawa a wajen daukarshi sai a cikin yan kwanakin nan ake sakin wasu hotuna na momee gombe a wajen daukar film din wanda yake nuna da cikin film din da kuma wajen daukar film duk tana shan bakar wahala.