Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Maryam yahaya a cikin ikon Allah ta fara samun sauki domin a wata hira da akayi da ita tace ma manema labarai ita tama warke. 

Wannan shine bidiyonta na farko bayan fara samun saukin ciwon dake damunta typhoid Da malaria ga bidiyon nan mun kawo maku. 

Asha kallo lafiya... 


Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog