Wata mujallar kannywood ta bayyana adadin ko sau nawa babban jarumin masana'antar kannywood ya auri wasu mataye a sirrince wanda ta bayyana hakan ne a wani bidiyo. 

Wannan bidiyo yana daukar tsawon mintuna biyu kafin ya kare kuma mun samo wannan bidiyo ne a babbar tashar YouTube Mai suna Tsakar Gida ga bidiyon nan mun kawo maku.