Kamar yadda manyan da kananan jaruman kannywood suke yima masoyansu barka da sallah ta hanyar sakonni a shafin su na sada zumunta. 

Wannan sallah ma sun sake yima masoyansu wannan sakonnin barka da sallah ga bidiyon nan ma mun kawo maku asha kallo lafiya.