A yanzu yanzu muke kara samun wani sabon rahoto akan rashin lafiyar jaruma Maryam yahya wanda yake bayyana silar rashin lafiyar asiri akayi mata. 

Mun samu wannan rahoto ne a tashar youtube Mai suna (duniyar kannywood) wacce wannan tasha ta shahawa indai wajen kawo labaran kannywood ne. 

Sun bayyana inda ita jarumar take cewa tasan wanda yayi mata wannan asiri duk a cikin wannan bidiyo da muka kawo maku.