Wasu muhimman abubuwa da yakamata kusani game da shaharriyar jarumar kannywood wacce ta kasance tana daga cikin manyan matan kanyywood wato fati washa. 

Gashin nan mun kawo maku bidiyo daga kasa wanda zaku kalli wadannan abubuwan da suke tare da wannan jaruma da yakamata ku sani.