Har yanzu matashiyar jarumar kannywood tana a cikin halin rashin lafiya har birthday dinta na wannan shekarar a yadda muka samu rahoto na faifan bidiyo ya bayyana cewa maryam yahaya a gadon asibiti tayi birthday dinta. 

Ga bidiyon nan mun kawo maku saiku taya ta da addu'a Allah ya bata lafiya me daurewa ameen.