yusuf sasen wanda yake daukar sunan lukman a cikin shahararren shiri Mai dogon zango na kwana casa'in ya bayyana asalin gaskiyar alakar dake takaninsa da sumayya wacce akafi sani da sunan fa na zahiri nafisa abdullahi.

Ya bayyana hakan ne a wani zama da sukayi da babban gidan yada labarai wato bbc hausa ga bidiyon nan munkawo maku asha kallo lafiya.