Shin masoyan shahararriyar jaruma rahama sadau ko kunsan nawa ake biyan wannan jarumar taku? 

Shin masoyan jaruma nafisa abdullahi kufa ko kunsan yadda ake biyqn wannan jaruma taku idan zata fito a fiml? 

Kufa masoyan hadiza gabon Shin kunsani? 

Sabuwar jarumar kannywood momee gombe ko kunsan itama nawa ake biyanta? 

Duk nasan amsar ku kashi 90 cikin 100 AA ce to ga bidiyon nan mun kawo maku wanda zaku samu amsar wannan tambaya taku asha kallo lafiya.