Wannan yakamata ya kasance babban darasi ga matan kannywood wanda suke cikin kannywood din da wanda suke zuwa yanzu dama wanda suke sha'awar zuwan cikinta bama macce kadai ba harda maza. 

Macce tana daya daga cikin mutanen da bata daukar darasi musamman matan wannan zamanin koba fati muhammad ga maryam gidado nan bata kai dadewar fati muhammad ba a kannywood. 

Amma yanzu ku kalli halin da take ciki Allah ya kara shiryamu ameen.