Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Wannan sune hotunan wajen wajen wasan polo da aka gudanar na shagalin bikin yaron shugaban kasa da diyar sarkin kano, yusuf buhari da zahra buhari. 

Wannan wasa na tseren doki shine ake kira da polo ana yinsa ne tsakanin amarya da ango team din amarya daban na ango daban. 

Abin dai ya bada Armashi sosai ga bidiyo nan...
Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog