A wani rahoto da muka samu an tabbatar da cewa malaman kano duk tambayoyin da suka yima abduljabbar baya basu amsa saidai ya kamo wasu tashoshin sannan kuma anji daga bakin alkalin da ya zauna a wajen mukabalar shima ya fadi hakan da bakinsa duk a cikin wannan bidiyo da muka kawo maku. 

Sannan kuma magoya bayan abduljabbar sunce basu yadda ba idan adalci za'ayi a nuna masu cikakken bidiyon kuma muna akan aikin haka. 

Asha kallo lafiya.