Dubun wasu dalibai yau ta cika an kamasu dumu dumu suna lalata irin wadannan dalibai basu kadai bane suna da yawa kuma wannan ba karamar masifa bace kuma raba dalibai maza daban dalibai mata daban bazaiyi maganinta ba. 

Kawai maganin wannan matsalar shine yara mata a kowanne mataki na karatu suke ayi masu aure bawai ace dole sai sun gama makaranta ba meyasa malamai suka ce abar yarinya tayi boko amma da zarar takai matakin karshen secondary ayi mata aure. 

Sunyi amfani da ilimi ne wajen yanke wannan hukunci saboda a daidai wannan matakin take bukatar aure ba karamar cikin masifa ka saka kanka ba da kuma yarinyarka idan har takai matakin karshen secondary bakayi mata aure ba Allah kayi mana maganin wannan masifu.