Wannan baiwar Allah tayi mutane matuka yan uwa da abokan arziki kuma manyan jaruman kannywood ma sun halarci wannan jana'iza nata Allah yajikanta da rahama.