Wannan ne bidiyon damuke samu yau na marigayiya zainab booth tare da yarinyarta maryam booth a saman gado cikin nishadi da andashuwa. 

Wannan bidiyo ya dauki hankalin mutane matuka sosai duba da yadda ake ta yada shi a shafukan yada zumunta mudai. 

Babu abinda zamu ce saidai Allah yajikanta da rahama ameen.