Full width home advertisement

Kannywood

Hausa Music

Advertisement

 


Assalamu alaikum jama'a kamar dai yadda kuka sani idan har jaruman kannywood ko kuma wani wanda yayi suna a wannan kasa tamu ya samu matsala ko kuma wata ni'ima da Allah ya kara mashi mu masu rahoto mu kawo maku rahotanni mabanbanta wanda mafi yawancinzu karya ne jita jita ce muke yadawa bamu tabbatar da ingancin labari. 

Tunda jaruma Maryam yahaya ta fara rashin lafiya rahotanni suke fitowa kala iri daban daban har wasu suke cewa iyayenta da ita kanta jarumar sun asiri akayi mata bamu da ingancin wannan rahoto kawai abinda muka sani iyayenta sun bata da lafiya kuma ciwo ne wanda Allah ya dauro mata. 

Kamar yadda yake daurawa kowa kuma cikin ikonsa tana samun sauki sosai domin yanzu tana magana lafiya lau sannan har zata iya tafiya idan kun lura ga hoto nan mun kawo maku wanda zai tabbatar da haka mudai fatanmu anan Allah ya bata lafiya ameen. Sponsored Links

| Designed by 24blog Inc | Distributed By 24blog