Innalillahi wa'inna ilaihirraj'un Allah yayi ma mahaifiyar manyan jaruman kannywood har guda ukku maryam booth, ramadan booth, 

Ta rasu ajiya ne bamu samu menene silar mutuwarta ba ciwo tayi ko hadari ne bamu da labari akan amma zamu samu nan bada jimawa ba. 

Yanzu babu abinda zamu ce saidai Allah ubangiji ya gafarta mata ameen.