A rahoton da muka samu yana yawo an tabbatar da cewa matashiyar fitacciyar jarumar kannywood Maryam yahya tana fama da wata mummunar rashin lafiya. 

Wacce tayi tsanani sosai abinda yasa muka ce tayi tsanani duba da jaruman kannywood suna rashin lafiya amma ba'a sani dole sai tayi tsanani wannan kamar zazzabi, mura, ciwon kai da saurabsu wanda ake daukar su a matsayin kananun ciwo idan suna yinsu ba'a sani.