Shahararriyar jarumar kannywood wacce take fitowa a matsayin mahaifiya ta bayyana soyayyarta da wani a cikin kannywood wanda ta silar wannan soyayyar ta fasa aure. 

Tace ita taci girma saida ta aurar da yaranta wanda ta haifa duk ta yanke wannan hukuncin ne ta silar wannan soyayya da tayi ko me ya faru da ita ta silar soyayyar. 

Ance gani ya kori ji ga bidiyon nan mun kawo maku.