A yau ne ranar juma'a wanda ya daidai da 16 ga wanta July na shekarar 2021 aka kai lefen yaron shugaban kasa buhari wato yusuf buhari gidan sarkin kano wanda ya kasance lefen na yarinyar sarkin kano ce zarah bayero. 

Wasu daga cikin wanda suka kai wannan lefe ya samu damar dauko bidiyon yadda aka kai wannan lefen har cikin gidan sarkin kano har muke samun labarin jaka ukku a cikin zinare ne da diamond a cikinsu bamu da tabbacin wannan labari. 

Ga dai bidiyon nan mun kawo maku ku gane ma idanku.