Yakamata maza da mata su tsaya su saurari abinda ake fadi kuma su kalli wannan bidiyo domin idan ka cire kashi 20 cikin 100 sune basu aikata wannan mummunan laifin a cikin rashin sani laifi ne kuma yana masu gagarumar illar a jikinsu. 

Wannan istimna'i wanda ake kira (zinar hannu) da hausa ya zama sular lalacewar aure da yawa wanda yanzu haka abun kara yawa yake ba ragewa ba Allah ya ara shirya mu ameen.