Tabbas wannan shine babban dalilin da yasa auren wannan zamanin da muke ciki yake mutuwa da wuri saboda sabon da aike aikatawa a wajen shagalin auren tun kafin a daura shi sun gama kwashe albarkar auren tun a wajen shagalin. 


Annabi yace duk wanda Allah yaba wata ni'ima ya saka akayi taro akayi kida domin farin cikin wannan ni'ima to Allah ya tsine mata to Allah ya tsine ma aurenka saboda anyi kida me kake tunanin zai faru kaje kana rungumar matarka a idon duniya kana sumbatarta Allah ya kara shiryamu ameen.