Kalli yadda aka gudanar da shagalin bikin wadda ya kasance yana daya daga cikin mayan jaruman wannan shahararren shirin mai dogon zango wato (kwana casa'in) kuma wannan jarumi da ake gudanar da shagalin bikinsa. 

Ba kowa bane face sahabi madugu wannan shagali nashi an tara abubuwa iri iri na ban mamaki shiyasa mukayi kokarin kawo maku bidiyon domin jin dadinku asha kallo lafiya.