A ranar mahaifa ta duniya wasu daga cikin manyan jaruman kannywood sun bayyana hotunan su tare da iyayensu a shafikansu na yada zumunta. 

Daga cikin wanda suka bayyana akwai rahama sadau sai amal umar itama ta bayyana mahaifinta sauran kuma suna bayyanawa harda iyayensu mata. 

Abun ya matukar birge mabiyansu ga bidiyon nan mun kawo maku ga mai sha'awar kallo.