Yadda wasu ma'aurata suka jama kansu zagi da tsinuwa ta dalilin bayyana bidiyon zamantakewarsu ta aure ta sirri wanda hakan laifine mai girma a wajen Allah. 

A bagaren ilimi basu da tarbiya kuma abinda ba tsinuwa suka cancanta ayi masu ba nasihi suke bukata da kuma addu'a Allah ya shirya mu ameen.