Yadda tsohuwar jarumar kannywood rashida mai sa'a ta fusata bayan ta gano wata jaruna tana gulmarta ta tayi mata duka a wajen daukar shirin film. 

Rashida mai sa'a ta bayyana hakane a wanu bidiyo nata wanda ya dauki hankulan mutane kuma mun kawo maku wannan budiyo gashinan kasa zamu aje maku ga dukka mai bukatar kallo. 

Sai ya kalla.