Wani biduyon shahararrun jaruman shirin film dinnan mai dogon zango wato izzar Lawan ahmed da aisha najamu wadanda akafi sani da sunan umar hashin da hajiya nafisa. 

Wannan bidiyo ya dauki hankulan mutane matuka duba da yadda sukayi bidiyon a cikin yanayi soyayya kuma ba'a cikin film ba a zahiri ga bidiyon mun kawo maku.